<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>294</hymn_number>
<title>Ga Shaidar Kawar A Tsoro, Ita Ce Giciye LW294</title>
<lyrics>[V1]
 1)  Ga shaidar kawar a tsoro, ita ce giciye.
 Hatimtacce da giciyce, bawan Yesu, ka tsaya.

[V2]
 2) Shaidar ba za ka razana a yaƙin Almasihu,
 Ƙarƙashin tutarsa kullum da ƙarfi za ka tsaya.

[V3]
 3)Shaidar kai kuma za ka bi hanyar da ya bi dā,
 Jure kunya da giciye, zama mai nasara.

[V4]
 4)A sarari kowa zai ga an hatimce ka dai.
 Goshin da ke da giciye, kambin sarauta ne.</lyrics>
</song>